Tushen Samun Ingantattun Labarai a Najeriya da Duniya baki daya
The Kano State Housing Corporation (KSHC) has gets boost as Engr. Isyaku Umar Kwa assumes as the Deputy Managing Director (DMD) of the Kano S…
A wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin gwiwa da gwamnatin tarayya don inganta tsaro da samar da guraben aiki ga matasa, wani babban kwamiti daga Gwamnatin…
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na'ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi Kuma…
A kokarinta na tabbatar da ingantacen Muhalli Mai tsafta a duk fadin Kano da kewaye, Gwamnatin Jihar Kano ta Samar da ingantacciyar dokar Kare Muha…
Yanzu - Yanzu kasar saudia ta tabbatar da ganin wata, a don haka sun aiyana gobe lahadi daya GA watan shawwal 1446A.H. a matsayin ranar sallah karama, Allah ya…
A kokarinta naci gaba da tabbatar da ingantacciyar tsafta da yanayi Mai kyau a cikin birnin kano, a yau Gwamnatin Kano ta gudanar da wani rangadi a…
Wakilinmu : Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yac…