Ganin Wata, Gobe lahadi ita daya GA watan shawwal

Yanzu - Yanzu kasar saudia ta tabbatar da ganin wata, a don haka sun aiyana gobe lahadi daya GA watan shawwal 1446A.H. a matsayin ranar sallah karama, Allah ya sa mu dace ya amsa mana ibadum mu Ameen, Barka da sallah 

Post a Comment

0 Comments