Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na'ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi da ma wasu kasuwannin.