*Editor:* Mai martaba Sarkin Karaye Alh. Dr. Abubakar Ibrahim ll ne yayi wannan Kiran lokacin daya ke jawabi a gurin saukar karatun Al-Qur'an…
*_Kungiyar ta Jadda da Kudirinta naci Gaba da Inganta yanayin Koyo da Koyarwa a Makaranta._* *Editor* : Shugaban Kungiyar tsofaffin daliban Sakan…